Apcn Kano zasu Yi Azumi Saboda Abba gida gida ya daukaka Kara zuwa kotun koli.

HomeAnime/MangaApcn Kano zasu Yi Azumi Saboda Abba gida gida ya daukaka Kara zuwa kotun koli.
Apcn Kano zasu Yi Azumi Saboda Abba gida gida ya daukaka Kara zuwa kotun koli.
Apcn Kano zasu Yi Azumi Saboda Abba gida gida ya daukaka Kara zuwa kotun koli.
The APC in Kano State has requested all its members and businessmen who lost their property due to the demolition of their shops and houses by the state government to start fasting today.

The leader of the party, Abdullahi Abbas, in a voice message asked them to pray hard to show gratitude for the victory of their party at the Court of Appeal on Friday.

His message comes at a time when the governor of the state, Abba Kabir Yusuf of the NNPP Party, decided to challenge the decision of the Court of Appeal before the Supreme Court.

Apcn Kano zasu Yi Azumi Saboda Abba gida gida ya daukaka Kara zuwa kotun koli.

Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta bukaci daukacin mambobinta da ’yan kasuwar da suka yi asarar dukiyarsu sakamakon rushe musu shaguna da gidaje da gwamnatin jihar ta yi da su fara azumi a yau.

Shugaban jam’iyyar, Abdullahi Abbas, a cikin wani sakon murya ya bukaci da su yi addu’a tukuru domin nuna godiya ga nasarar da jam’iyyarsu ta samu nasara a kotun daukaka kara a ranar Juma’a.
______________________________________________

Take the opportunity to connect and share this video with your friends and family if you find it useful.

No Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *